Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran

📌 Diğer 📰 Nigeria 🕐 1 saat önce
Ba za mu taɓa miƙa wuya ba - Iran

Wannan shafi ne da ke kawo muku rahotanni game da jana’izar Khamenei da wasu abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 08/07/2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa akwai yiwuwar Amurka ta ƙaddamar da hare-hare masu zafi a daren yau, sannan ya ƙara da cewa Amurka za ta iya sake datse hanyoyin sufurin ruwan Iran.

Trump ya bayyana haka ne wani gefe na taron ƙungiyar tsaron NATO, wanda ya zo kafin ganawarsa da shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky

"A daren jiya mun kai musu hari mai zafi. Amma akwai alamar a daren yau ne za mu sake ƙaddamar musu da hare-hare masu zafi. Ina musu gargaɗi ne cewa za mu kai musu hare-hare," in ji shi.

Mr. Trump ya ce Iran ta kai hare-haren jirage marasa matuƙa ka jirage a mashigar Hormuz, wanda a cewarsa su cancanci wucewa ta mashigar.

Ya ce babban burin Iran shi ne raba ta da shirin nukiliya, amma ya ƙara da cewa babu ruwansa da canja gwamnatin ƙasar.

"Ni dai matsalata ita ce ba za mu bari ƙasar ta mallaki makamin nukiliya ba. Wannan shi ne burina," in ji shi.

📌 Kaynak

Bu haber XML kaynağından derlenmiştir. Tamamı için orijinal habere gidin.

Orijinal haberi oku →
📱
News AI World — Mobil uygulama
Bu haberleri 45 dilde, anlık çeviriyle cebinde. Erken erişim için Gmail adresini bırak.
← Tüm haberlere dön